Yanda za kana samun kudi da Bitcoin
Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkanmu da sake saduwa daku ayau a wani sharhi me muhimmancin akan abin daya shafi cikakkiyar hanyar yanda mutum zena iya samun kudi ta crypto currency
Kamar Yanda kowa ne ya sani a cikin mu cewa Yanzu haka harkar crypto currency itace babbar hanyar da tafi kowacce tafiya a duniya don haka kowa ya bazama don ganin yayi nasara a cikin ta
Babban coin din da yafi yaduwa a wannan bangare shine bitcoin
Muhimman websites da App na cinikayya
- Coinbase.
- Binance.
- Trezor.
- Bitfinex.
- Ledger Nano.
- eToro.
- Exodus.
- Electrum
Ga Cikakken videon sharhin darasin
Course da zasu temaka maka wajan koyo
Arabic : Danna nan
English : Danna nan
French : Danna nan
Donhaka duk wanda Yake shaawar ya shiga harkar nan da gaske ya tabbatar ya koyeta yanda ya kamata saboda tana da hadari