Yanda zaka sauke Alqur'ani cikin farin ciki
Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wannan darasi da muke kawomuku wani application me matukar muhimmanchi
Me application din ya kunsa
Wannan application din yana taimaka mana wajan duk yadda zakai kaga ka sauke a Qur'ani mai girma
Musamman a cikin wannan wata mai falala da muke
Hakika mun kawo muku wannan App din ganin yanda muatane suke fama da rashin tsara lokaci
a yayin yin karatun Alqur'an mai girma.
A dan haka wannan app din ze maka wani abun burgewa, a duk lokacin da ka danna masa izinin zaka karatu, wato (Tilawa) to fa da zaran ka danna wayarka zakaga ayoyin Quran sun bijiro a jinkin wayarka ta yanda zakai ta biya abin ya sawwaqa na daga AlQura'an.
Idan ka kashe kacigaba da abubuwanka a wayarka, tofa kana sake dannawa ze sake bijirowa kuma wani abun burgewa ze tashi ne daga inda ka tsaya a baya.
Sannan yanada fassara da kuma yanda ake biyawa ta hanyar tashin Sauti.
Hakika wannan App din yanada abubuwa da yawa wanda zasu burgeka don haka zaka iya dubawa
Yanda xaka yi download din wannan app
Idan bayani da tsarin wannan app sun burgeka kaga ya kamata ka dauko shi to hanyar tana da matukar sauki zaka yo kasa za kaga kalama da alamar ruwan omo an rubuta download ka danna ta zata kaika gun download din app din
Wannan shine karshen darasin idan ya burgeku kada ku manta da shere da like mungode