Yanda zaka tura komai a wayarka ba tare da amfani da bluetooth ko Xender ba




 Yanda zaka tura komai a wayarka ba tare da amfani da bluetooth ko Xender ba


A wannan darasin zamuyi bayani ne akan yadda zaku na iya tura komai a wayarka ba tare da kayi amfani da bluetooth ko Xender ba, kawai zakayi amfani da wani sabon Abu.

Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.

Karamin bayani akan wannan


Sunan wannan Application din (), zaka same shi a play store kuma sama da mutum dubu goma ne suke yi amfani dashi, dan haka kaima zaka iya jin dadin amfani dashi

Amfaninsa


Wannan wani Application ne wanda zai baka damar tura bayanan ka cikin wata wayar kamar yadda kuke amfani da xender ko bluetooth.

Zaka iya turawa kowa kowani abu kuma koda computer ce ko kuma Iphone, a saukake zaka tura musu bayanai acikin sauki.

Kuma bashi da wahala kwata-kwata gurin amfani.

Idan kana san downloading dinsa


Danna Nan
Danna Nan
Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.
Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-