Yanda zaka zaka hada video na musamman a wayarka

Yanda zaka zaka hada video na musamman a wayarka



  Yanda zaka zaka hada video na musamman a wayarka 


A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani Application wanda zai taimaka maka gurin hada karamin video irinna tiktok ko instagram reels ko short video na youtube.


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, dafatan kuna lafiya.


Mene Amfanin wannan Application din?


Da farko sunan wannan Application din Reverse zaka iya samun shi a play store amma wanda muka kawo muku zaifi na play store saukin dora maka talla.


Amfaninsa shine zai baka damar kirkirar karamin videon wanda zaka na yi kana burge yan uwanka da abokanka, domin a cikinsa akwai kaloli da yawa na video wanda zasu burge ka sosai


Bayan haka zai baka damar kana yin reverse na kowani kalar video domin burge jamaa.


Dan haka ina da tabbacin cewa wannan Application din zai burge ku. Domin dakko wannan babban Application din zaka ga guri an rubuta Download.

Ga cikakken videon daze koyamaka amfani da Application din 





Domin downloading dinsa


Download

Download

Download

Wannan shine cikakken video akan wannan Application din




Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-