Min menu

Pages

latest

Yanda zakayi Komai Biyu a wayarka

 

Yanda zakayi Komai Biyu a wayarka

 

A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani Application wanda ze baka damar kir kirar komai guda 2


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, dafatan kuna lafiya.


A yau zamuyi bayani akan wani Application wanda ya futo daga babban wajan adana Apps na playstore

Wanda wannan Application din ze baka dama ka kirkiri abubuwa biyu a wayar.


Nasan zakai mamakin cewa abu biyu a waya daya!

Eh! Haka yake domin wasu lokutana mukanso muyi amfani da wasu application din to amma muna bukatar semun kirkiri abubuwa guda biyu a wayarmu.


A dan haka wannan app din ze baka dama ka aikata wannan abubuwan cikin sauki da kwanciyar hankali.

Yan uwa ba iya abunda na fada wannan app din yake yi ba, akwai abubuwa da dama wanda zaka iyayi a hakan.Dan haka ina da tabbacin cewa wannan Application din zai burge ku. Domin dakko wannan babban Application din zaka ga guri an rubuta Download.
Domin downloading dinsa


Download

Download

Download


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

reaction:

Comments

3 comments
Post a Comment

Post a Comment