Yanda zaku gyara kowani kalar photo Yanda zaku gyara kowani kalar photo


A yau mun zo muku da wani Application wanda ze baka dama ka gyara hotonka kai ko hotunan kayan ka na sayarwa da duk wani hoto ma ta hanya mafi kyau da sauki.


Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wannan darasi da muke kawomuku wani application me matukar muhimmanchi


Kamar yadda yake a wannan zamanin mukan yawaita daukar hoto, wataran munasan maidashi wani kalan daban wataran kuma munasan sanja kamanninsa amma ba kowani wayoyi bane suke bamu irin wannan damar.

A dan haka munajin sunan wannan App din zamu gane cewa ze mana dukkan wani aiki da baya yuwawa sai a manyan wayoyi.


Hakika wannan app din yanada abubuwa mamaki wanda sunma fi abinda na fada . Domin kuwan idan kanasan gyaran hotonka cikin sauki da kuma waya kowace iri, har ma a zata wayoyin kirar iphone ne dakai, kawai ka fara amfani da wannan App din.Don ganin yadda ake saita wannan abun mamakin kawai kaje ka dauko.


Munyi cikakken video akan wannan Application din a channel dinmu ta mubarakeey tv


Yanda xaka yi download din wannan appIdan bayani da tsarin wannan app sun burgeka kaga ya kamata ka dauko shi, to hanyar tana da matukar sauki zaka yo kasa za kaga kalama da alamar ruwan omo an rubuta download ka danna ta zata kaika gun download din app din Download

Download

Download

Download

DownloadWannan shine karshen darasin idan ya burgeku kada ku manta da shere da like mungode

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-