Min menu

Pages

latest

Application din da zai kara maka girman memory na wayarka da saurin wayarka

 

Application din da zai kara maka girman memory na wayarka da saurin wayarkaAssalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, dafatan kuna lafiya.

 

A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani Application wanda zai baka damar karawa wayarka sauri a kowani lokaci kake so.


Mene Amfanin wannan Application din?


Da farko wannan App din halastacce ne, domin kuwa yana nan a cikin wajan dauko app na google Playstore.


Amfanin wannan Application din shine zai karawa wayarka sauri, misali idan wayarka 2 Ram ce ko 4 Ram zakaga wani lokacin tana kamewa saboda ka dora mata abubuwa da yawa.


Amma idan kana amfani da wannan Application din zai kamar da kowane abu da yake ci maka guri, duk zai tsayar da su , kamar Application din wayarkaAmma wannan application din zai taimake ku sosai kuma zai burge ku. Zaka gane shi sosai idan ka kalli wannan videon.


Dan haka ina da tabbacin cewa wannan Application din zai burge ku. Domin dakko wannan babban Application din zaka ga guri an rubuta Download.
Domin downloading dinsa


Download

Download

DownloadDomin kallon cikakken bayanin shi ka kalli wannan videon.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

reaction:

Comments

2 comments
Post a Comment
  1. +22792938782
    السلام عليكم ورحمة الله وبركاته

    ReplyDelete

Post a Comment