Manya-manyan Applications na watan mayu(may)




 Manya-manyan Applications na watan mayu(may)


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, dafatan kuna lafiya.

 

A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wasu manyan Applications masu muhimmanci na watan mayu ma'ana watan may.


Nazo mana da Applications guda biyar nasan dukkansu zasu burge ku.


Application na farko mai suna (pc builder)



Ankirkiri wannan Application dinne domin taimakawa mutane gurin siyan computer, wannan Application din zai hada maka cikakkiyar desktop wacce ta dace da abinda kake so, idan kana gaming zaka iya hada ta game haka zalika idan kana Editing da sauransu.


Domin dakko shi 


Download

Download

Download


Application na biyu shine (Mark)


Amfanin wannan Application din a takaice shine zai taimaka maka gurin daukar screen shot kuma bayan ka dauka zaka zabar masa lokacin da zai goge shi, idan kana so zaka bashi minti 10 ko 20 da sauransu


Domin dakko shi


Download

Download

Download


Application na uku shine (colorize)


Amfanin wannan Application din zai taimaka maka gurin canja kalar photo daga tsoho zuwa sabon photo maana daga photo mara kala zuwa photo mai kala.


Domin dakko shi


Download

Download

Download



Application na hudu shine (touch lock)


Amfanin wannan Application din shine zai kulle maka wayarka ta yadda ba wani wanda ya isa yayi komai acikinta sai idan ka bude masa.


Kuma zaka iya kunna video ka barshi yana yi batare da ancanja shi ba.


Domin dakko wannan Application din


Download

Download

Download



Application na biyar shine (fishinglife)


Wannan game ce mai matukar dadi saboda game ce wacce ba yaki ake ba kuma ba'a abun tsoro acikinta, dan Haka ina kyauta ta zaton wannan game din zata burge ku. 


Domin dakko wannan game din 


Download

Download

Download





Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-