Sabbin sirrukan whatsapp
A yau munzo muku da wani Application wanda ze baka damar yin sama da abubuwa (7) a cikin whatsapp.
Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wannan darasi da muke kawomuku wani application me matukar muhimmanchi
Kasancewar whatsapp na daya daga cikin manhajojin da Biliyoyin mutane ke amfani
da shi, a dan haka muke yawan kawo muku
abubuwan da suka shafi wannan manhajar.
Adan haka a bidiyonmu na yau munzo muku
da wani app wanda ze na baka wasu hanyoyi
na amfani da whatsapp da babu su a cikin a
cikin whatsapp din.
Kadan daga cikin misalin abubuwan da wannan
App din yake dauke dashi da babu a whatsapp
Sun hada da:
1.Yanda zaka gano sakon da aka goge
2.yanda zaka dauko kowani bidiyo
3.yanda zaka ga story din kowa kuma ka dauke shi
Ta yiwu wannan App din ya burgeka zaka iya duba
shi domin bincikiar ragowar abu hudu da bamu
bayyana su ba.
A don haka mukazo muku da wannan App din domin munsan ze burgeku kuma zakuyi amfani dashi domin muma al'ummar mu kada abarsu a baya wajan yin wadannan abubuwan.
Don ganin yadda ake saita wannan abun mamakin kawai kaje ka dauko.
Munyi cikakken video akan wannan Application din a channel dinmu ta mubarakeey tv
Yanda xaka yi download din wannan app
Idan bayani da tsarin wannan app sun burgeka kaga ya kamata ka dauko shi, to hanyar tana da matukar sauki zaka yo kasa za kaga kalama da alamar ruwan omo an rubuta download ka danna ta zata kaika gun download din app din
Wannan shine karshen darasin idan ya burgeku kada ku manta da shere da like mungode