Wayarka zata zama sabuwa dal-dal
A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani babban Application Wanda zaina canja maka tsarin wayark, sannan ya karawa wayarka kyau.
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.
Amfanin Wannan Application din
Ankirkiri wannan Application dinnan ne domin yi wa mutane abinda zai kara musu san wayarsu ta hannu, saboda yau da gobe sai Allah, amma idan kana amfani da wannan Application din zaina kara sa maka san wayarka.
Kuma wannan Application din bashi da nauyi sosai acikin sauki zaka dakko shi kuma kayi amfani dashi a saukake.
Domin downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.