Yanda zaka dauki hoton kowani bidiyo

  Yanda zaka dauki hoton kowani bidiyo


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, dafatan kuna lafiya.

 


A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani App wanda ze koya mana yanda zamu dauki kowani hoto damu ka gani a cikin kowani bidiyo kuma ya futa da kyau(clear).


Mene Amfanin wannan Application din?


A wasu lokuta muna kallan fina finai kowani bidiyo me abun burgewa, ta yanda zaka ga wataran a cikin bidiyon munga wani waje ya kayatar damu, kuma munasan daukarsa tayiwu musaka a Story ko profile ko makamancin haka.

Sai dai cewa wataran mukan rasa clear din hoton idan mukai masa screen short.


Adan haka wannan App din mai suna a sama yazo maka da hanyar saukaka maka wajan daukar kowani abu hoto cikin bidyo ba tare da ya fito dishi dishi ba.


Wannan App din yanada abubuwa da dama zaka iya dubaws domin daukar sa ka koyi ragowar.Amma wannan application din zai taimake ku sosai kuma zai burge ku. Zaka gane shi sosai idan ka kalli wannan videon.


Dan haka ina da tabbacin cewa wannan Application din zai burge ku. Domin dakko wannan babban Application din zaka ga guri an rubuta Download.
Domin downloading dinsa


Download

Download

DownloadDomin kallon cikakken bayanin shi ka kalli wannan videon.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-