Yanda zaku iya dauko kowanne series film cikin o
Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wani sabon darasi daga shafin muhab team
Ayau kamar yanda muka nuna muku a tittle din rubutun mu cewa insha Allah zamu muku bayani ne akan Yanda kowa a cikin ku ze iya download din kowanne kalar series film a duniya a wayarsa koda yau aka saki series film din
Kuma koda wannan series film na manyan masana antun duniya neh misali america ko india ko china turkey ko kuma korea har su japan da irin su mexico da duk sauran wasu masana antu na dunia da suke film .
Hanyar download
Kamar yanda muka saba zamuyi amfani neh da bot na telegram ta yanda duk wani film da mukeso kai tsaye ze bamu shi babu shan wahala
Kai tsaye zamu shigeshi shi wannan bot muyi search din series film din da mukeson daukowa ta hanyar alphabet daga nan semu danna download ze dauko mana idan kuma muna so mu kalla a ciki ne shima ba damuwa.
Ga wadanda basu gane bayanin ba ga videon daze muku cikakken sharhin yanda ake amfani da website din
Idan kana shaawar daukowa ka danna kalamar kasa
Tinatarwa
A telegram muna da channel sunanta mubarakeey Tv tana kawo bayanai akan duk wani abu daya shafi tech idan kuna so zaku iya search dinta don kada a barku a baya
Yauwa mungode wannan shine karshen bayanin kada ku manta da shere