Assalamu alaikum warahmatullah yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan bidiyon.
A darasinmu na yau munzo da wani sabon Application
wanda na san wasu sun san me kama dashi amma wan
nan sabon fitowa ne domin ya bam bamta da na baya
Menene amfani wannan App ?
1.yana bamu dama mu zabi kiran da ze shigo.
2.yana bamu damar hana kowane app motsi.
3.zaka iya dakatar da sakonni masu takura.
4.zaka iya dakatar da mutum daga kira.
Yan uwa kamar yanda kuka ga kadan daga cikin amfanin
Wannan App din, to yana dawu tarin abubuwa da yawa
wanda ya kamata a ce kowa ya sansu.
Misal: sau da yawa zakaga wasu mutanen sukan takura mana da kira, ko kuma ka shiga wani waje da wayarka
kuma bakasan kira yana shigowa wayarka yayin da kake
Amfani da ita a wannan wajan.
Ko kuma a gefe guda akwai wasu app a wayarka da
Yawan notification dinsa ke damunka a cikin screen
dinka da dai sauransu.
To wannan App din ze taimaka maka wajan magance
duk ire iren wannan abun da yardar Alla.
Wannan App din halastacce ne domin kuwa an dauko
shi ne a cikin Google playstore.
Domin sauke wannan app din danna nan
Wasalam mun gode.