Yanda zaka kirkiri video da manyan yan kallo

 

Yanda zaka kirkiri video da manyan yan kallo


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, ayau zamuyi muku bayani ne akan wani babban website wanda zai baku damar shirya ko nace kirkirar video da babban dan kallon duniya wato Messi.


Ya sunan website din?


Sunansa messi messenger mutane da yawa suna amfani dashi, shi yasa suka kirkiro shi da yaruka da yawa, misali kamar


Arabic

English

France

Espanial

Chinese

Turkey


Da sauransu, amma a wannan website din babu yaran hausa dole sai dai wadannan rayukan.


Zaka hada wannan videon a saukake amma idan baka gane ba zaka iya kallon wannan videon domin acikinsa munyi bayanin komai. Ina fatan zakuji dadin wannan website

Domin kirkirar wannan videon


DANNA NAN

DANNA NAN

DANNA NAN

DANNA NAN

DANNA NAN


Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.

Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .

Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.

Da wannan nake ce muku wassalamu alaikum, muhadu a sabon darasi


Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-