Bayani akan applicatin me suna ( Artisan)
Yan uwa assalamu alaikum warahamatullah.
Menene Artisan ?
Artisan application ne da ze taimaka maka wajan sauya
siffar hotonka na ainihi izuwa batun butumi, wato katun
Dalilin kawo wannan App din shine:
Wasu lokutan mukan saka stories ko kuma mu saka
profile ko muyi share a duk wani platform dinmu na ho
tuna wanda zamu burge kowa da kowa tare da abokan
mu don haka zakaga munasan ya zama ya bam bam ta
da duk wasu hutunanmu domin burgewa.
A don haka wannan App din yana da abubuwa da yawa
zaka iya dubawa domin koyon ragowar wasu abubuwa.
Idan ka shiga cikin wannan App din zakaga wasu alamomi
masu kama da mukamin kan Sarki, to wannan na kudi ne
Wanda beda shi shine na kyauta zamu iya amfani dashi.
Yana da kyau idan ka dakko shi ka duba da kyau domin
Koyon yanda ake aiki dashi cikin sauki.
Domin sauke wannan app din danna nan
Wasalam mun gode da ziyartar wannan shafin namu.