Yanda zaka maida wayarka kamar Computer(Mac)


 


Yanda zaka maida wayarka kamar Computer(Mac)


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, dafatan kuna lafiya.

 

A wannan darasin zamuyi bayanin wani Application da ze baka damar ka maida wayarka tamkar Computer kirar Mac


Mene Amfanin wannan Application din?


Da farko wannan App din halastacce ne, domin kuwa yana nan a cikin wajan dauko app na google Playstore.


Kadan daga cikin aikin wannan App din yana saukaka maka wajan gano dukkan wasu abubuwa da kake yawan amfani dasu a cikin wayarka, ta inda daga ka saka shi ze futo maka dasu domin jin saukin 

amfanin ka na yau da kullum dasu.


A gefe guda kuma yana karawa wayarka saurin motsawa yayin amfani da ita, sama da miliyoyin mutane suna amfani da wannan App din.


Daga cikin ayyukan wannan App din yana karawa kafutinin wayarka kyau sannan yana sanar dakai adadin abunda ta dauka da adadin wajan da ya rage.


A cikin wannan App din akwai abubuwa da dama

nasan zasu burgeku, idan kun bude zaku gansu.


 Yanda zakayi amfani dashi, bayan ka gama installing dinsa, sai kaje instagram dinka ka nemi abinda zakayi download dinsa daga nan sai ka danna dugo uku na photon ko video sai ka danna gurin share daga nan zai kawo maka Application din kawai sai ka zabe shi.



Bayan ka zama shikkenan zai fara downloading




Domin downloading dinsa


Download

Download

Download



Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-