Bayani akan applicatin me suna ( swirlwalls). Yan uwa assalamu alaikum warahamatullah.
Menene swirllwalls?
Wannan application da muka fadi sunan sa a sama yana
da matukar da cewa kowa ya dauko shi saboda yana tai
makawa wajan gyara cikin waya yayin da kaso Kaga wani
wani abu sabo a wayarka.
A wasu lokutun mukan jima muna amfani da wayar mu ta
hannu har zuwa tsawon shekaru,ta yanda zaka ga tana biya mana dukkan wasu bukatu na yau da kullum amma mukan
so muga sabon abu daga gareta.
Adan haka ne muka zo da wannan Application din domin
muna sabunta cikin wayarmu tare da yin amfani da saka fuskoki me ban sha'awa da kuma debe kewa.
Wannan app wanda sama da mutum dubbai suka dauka
ze iya temaka maka wajan haskaka wayarka tai matukar
kyau.
Domin sauke wannan app din danna nan
Wasalam mun gode da ziyartar wannan shafin namu.