Yanda zaka saka hotonka a duk wani abu da kake so

 Yanda zaka saka hotonka a duk wani abu da kake so


A yau mun zo muku da wani Application wanda ze baka dama ka zana ko kuma ka kirkiri duk wani abu ta da kakeso ta hanyar burgewa.



Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a wannan darasi da muke kawomuku wani application me matukar muhimmanchi


Kamar yadda yake ahalin yanzu duniya taci gaba kuma tana kara samun wayewa ta hanyoyi dabam dabam, adan haka ma duniyar na'ura itama tana samun nata cigaban ta kowace hanya.


Adan haka a bidiyonmu na yau mun zo muku da wani App wanda ze baka damar ka saka hotonka a jikin duk wani abun amfani, kamar irinsu kofi rigar sakawa, takalmi, kwanuka da sauransu.

Bama iya hoto zaka iya sakawa ba kai harma da duk wani rubutu da ya ke burge ka.

Ta yiwu kanasan a gaban rigarka a saka hotanka sannan a kasa a saka wani sunanka ko kuma wata inkiya taka amma ba yanda zakai ka hada wannan abun.


To adon haka wannan App din ya zo maka da abubuwa da dama masu matukar kyau wanda zasu saka ka hada irin wannan abun kai harma ka kaiwa masu yin dizainin(desiners) su fitar maka da wannan rigar ko kofin ko ma wani abun.


Wani abun ban sha'awa na wannan App din yana iya taimaka maka wajan samu sauki a sana'arka jo kuma ma ya samar maka da sana'ar baki daya.



A don haka mukazo muku da wannan App din domin munsan ze burgeku kuma zakuyi amfani dashi domin muma al'ummar mu kada abarsu a baya wajan yin wadannan abubuwan.



Don ganin yadda ake saita wannan abun mamakin kawai kaje ka dauko.


Munyi cikakken video akan wannan Application din a channel dinmu ta mubarakeey tv


Yanda xaka yi download din wannan app



Idan bayani da tsarin wannan app sun burgeka kaga ya kamata ka dauko shi, to hanyar tana da matukar sauki zaka yo kasa za kaga kalama da alamar ruwan omo an rubuta download ka danna ta zata kaika gun download din app din 



Download

Download

Download

Download

Download



Wannan shine karshen darasin idan ya burgeku kada ku manta da shere da like mungode

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-