Application 1 me bakwai (7).
Assalamu alaiku warahamatullah.
yan uwa barkanmu da sake saduwa a wannan sabon
darasin.
kamar yanda wannan channel din take kawo muku ma
nyan Application na waya
Ayau za muyi amfani ne da wani application me matukar muhimmanci wanda ze bamu wasu Application da suka
shafi rayuwarmu da wayar hannu, har kimanin guda (7)
Yanda application din yake:-
Wannan App din halastacce ne me kuma saukin koya
wanda aka dauko shi a (google playstore).
Adon haka da zaran ka bude shi zakaga ya kawo maka
fuskoki kusan bakwai.
kawai zaka ga dukkan abubuwan da mukai bayani a
bidiyonmu kamar su:-
1-wajan sauya yare
2-wajan nemo hotuna maras amfani
3- wajan boye kowani hoto/bidiyo
4-wajan sauke bidiyo
5- wajan boye kowani App
Akwai sauran abubuwa da dama a wannan App din
yana da su zaka iya dubawa domin amfana sosai.
Abubuwan da zaka iya kara yi
Daga cikin abubuwan da zaka iya kara yi da wannan application din shine zaka iya amfani dashi wajen boye abubuwa misali, idan bana so ana ganin whatsapp dina cikin sauki babu shan wahala zan shiga na canja masa hoto da suna ta yanda babu wanda ze gane whatsapp neh wannan .
Ga videon daze kara maka bayanin yanda ake amfani da application
Idan wannan bayani Ya burgeka kuma kayi shaawar ka dauko wannan application to seka danna kasa
Yauwa wannan shine daga karshe mungode kada ku manta da danna mana share.