Min menu

Pages

latest

Application mai sa farin ciki a zukata

 

Application mai sa farin ciki a zukata


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, ayau zamuyi muku bayani ne akan wani babban Application wanda aka kirkiro shi kamar instagram, tiktot, amma shi wannan na nishadi ne kawai.


Ya sunan Application din?


Dafarko sunan wannan Application din shine (Kwai). Abinda yasa aka kirkiro wannan Application din shine a instagram da tiktok akwai abubuwan da bai kamata a dora ba, amma su kafirai ba ruwansu da wannan, shi yasa larabawa suka kirkiro wannan Application din domin sanyaya zuciya.


Acikin wannan Application din yawaci abin dariya ne kawai acikinsu, dan haka na tabbata idan ka dakko wannan Application din zai na tausasa maka zuciya.
Na tabbata da inka dakko wannan Application din zakaji dadinsa sosai.Domin downloading dinsa


Download

Download

DownloadDomin kallon cikakken bayanin shi ka kalli wannan videon.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum warahmatullah

Mungode sosai.

reaction:

Comments