Application na musamman domin tsokanar abokai




 Application na musamman domin tsokanar abokai


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, ayau zamuyi muku bayani ne akan wani babban Application wanda zai makukar burge ku.


Ya sunan Application din?


Dafarko sunan wannan Application din shine (facefunny). An kirkiri wannan Application dinne domin nishadi tsakanin abokai ko masoya ko Aminai da sauransu, zakayi amfani dashi ne domin saka fuskar abokinka ko budurwa a wani videon, misali a videon rawa ko waka ko na comedy.


Kuma abun burgewa a wannan Application din zai zabo maka videos din da suke tranding a duniya sannan ya baka damar canja fuskar duk wanda kake so.


Ina tinatar daku kuyi amfani da wannan Application din ta hanyar da ta dace bai kamata wani yayi amfani dashi domin yaci mutumci wani ko wata.


Na tabbata da inka dakko wannan Application din zakaji dadinsa sosai.



Domin downloading dinsa


Download

Download

Download



Domin kallon cikakken bayanin shi ka kalli wannan videon.




Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-