Min menu

Pages

latest

Daga yau ka dena samun matsalar story(Whatsapp, facebook, Instagram)

 

Daga yau ka dena samun matsalar story(Whatsapp, facebook, Instagram)


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, ayau zamuyi muku bayani ne akan wani babban Application wanda zai baku damar sarrafa status dinku na whatsApp ko facebook ko instagram duk yadda kuke so.


Ya sunan Application din?


Dafarko sunan wannan Application din shine (Venlow). Wannan Application din zai taimaka maka gurin Amfani da kowani status na social media, an kirkiri wannan Application dinne domin matsalar da yan uwa suke fuskanta ta status. Misali ina san na dora status mai tsawon minti daya amma in ka turasu a tare zasu burkice, idan kayi amfani da wannan zai shirya maka su, sannan ya rage musu nauyi kuma su tsaya a quality da kake so.
Na tabbata da inka dakko wannan Application din zakaji dadinsa sosai.Domin downloading dinsa


Download

Download

DownloadDomin kallon cikakken bayanin shi ka kalli wannan videon.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

reaction:

Comments