Duk Applications na duniya yana cikin wannan Application din


 

Duk Applications na duniya yana cikin wannan Application din


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, ayau zamuyi muku bayani ne akan wani babban Application wanda zai baku damar amfani da kowani Application ba tare da ka dorashi a wayarka ba.


Ya sunan Application din?


Dafarko sunan wannan Application din shine (iTiny). Wannan Application din zai taimaka maka gurin Amfani da kowani Application a wayarka ba tare da kayi installing dinsa ba, misali zaka iya amfani da whatsApp ko facebook ko youtube da sauransu.


Kuma wannan Application din yana ware bangare daban domin siye da siyarwa, ma'ana gurin na musamman domin ka siya ka siyar.


Na tabbata da inka dakko wannan Application din zakaji dadinsa sosai.Domin downloading dinsa


Download

Download

DownloadDomin kallon cikakken bayanin shi ka kalli wannan videon.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-