Kayi saurin dakko wadannan Applications din kafin lokaci ya kure

 

Manya-manyan Applications na watan (june)


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, dafatan kuna lafiya.

 

A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wasu manyan Applications masu muhimmanci na watan june. 


Nazo mana da Applications guda biyar nasan dukkansu zasu burge ku.


Application na farko mai suna (Barinsta)


Ankirkiri wannan Application dinne domin taimakawa mutane gurin yin downloading din photo ko video a instagram , wannan Application din zai baka damar yin downloading dinsu a full HD ta yadda zakaji dadin Amfani dasuDomin dakko shi 


Download

Download

Download


Application na biyu shine (CalES)


Amfanin wannan Application din a takaice shine Calculator ce mai matukar muhimmanci wacce ta kasance da kudi mutane suke siya amma yanzu a kyauta zakuyi amfani da ida, saboda wannan Application din


Domin dakko shi


Download

Download

Download


Application na uku shine (widgetopia)


Amfanin wannan Application din zai taimaka maka gurin canja kalar photos din da suke kan wayar ka ta yadda kullum zata na kasance wa abin sha'awa ga kowa, kuma kaima wayar taka sai tafi burge ka idan kana amfani da wannan Application din .


Domin dakko shi


Download

Download

DownloadApplication na hudu shine (Apkpure)


Amfanin wannan Application din shine zai baka damar dakko duk wani Application da kake so kuma koda babu shi a play store . Kuma zai baka damar dakko kowani kalar Application. Dan haka sai kunfi jin dadin wannan Application sama da play store.


Kuma zaka iya kunna video ka barshi yana yi batare da ancanja shi ba.


Domin dakko wannan Application din


Download

Download

DownloadApplication na biyar shine (F-Droid)


Amfanin wannan Application din shine zai baka damar dakko duk wani Application da kake so kuma koda babu shi a play store . Kuma zai baka damar dakko kowani kalar Application. Dan haka sai kunfi jin dadin wannan Application sama da play store.


Kuma zaka iya kunna video ka barshi yana yi batare da ancanja shi ba.


Domin dakko wannan Application din


Download

Download

Download
Domin kallon cikakken bayanin shi ka kalli wannan videon.(Sabon darasi)


Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-