Min menu

Pages

latest

wannan Application din na misamman ne

 

wannan Application din na misamman ne


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, ayau zamuyi muku bayani ne akan wani babban Application mai matukar Amfani.


Ya sunan Application din?


Sunansa (Google photos). An kirkiri wannan Application dinne domin ya taimaka wa mutane gurin ajjiye photos, Amma wasu mutane suna amfani dashi ta hanyar da bata dace ba.Bayan haka wannan Application din yana da abubuwa da yawa wanda na tabbata zasu burge ku.Domin downloading dinsa


Download

Download

DownloadDomin kallon cikakken bayanin shi ka kalli wannan videon.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

reaction:

Comments