Yanda za kayi scanning takadda ta wayarka cikkin sauqi
Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku ayau a sabon video a videon mu nayau ko kuma ince darasin na kawo bayani ne akan scanner ta waya kamar Yanda kuka gani a tittle.
Amfanin ta
Amfanin wannan scanner zata temakawa duk wani dalibi malami ko dan kasuwa wajan scanning na kowanne kalar takaddu a duniya domin amfani dasu ko kuma turawa jamaa koma de yin kowanne kalar aiki daya shafi takadda .
Yanda take amfani
Wannan scanner bawai scanner bace da zata saka se kanemo printer bah ah wannan application daze baka dama ka samu scanner a wayarka ta yanda za kana aiki da ita
Kana budeta za kaga alamar camera daga nan kai tsaye zaka shiga bayan ka bata izininnikan da take buqata bayan nan seka dawo za kaga ta kawo maka alamar camera da alamar blue zaka seta takaddan ka a alamar blue din daga nan shikenan ka dauka itakuma zata dedeta maka tsayuwarta yanda ya kamata
Domin dowmload
Idan har ta burgeka kuma kana shaawa kayi download dinta cikin sauqi babu shan wahala ka danna alamar ruwan omo da take kasa ta download
Domin kuyi download ta kudin
Domin kuyi download ta kyauta
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.
Mungode da ziyartarmu kada ku manta da shere da en uwa