Yanda zaka burge kanka da App din (expose)
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, dafatan kuna lafiya.
A wannan darasin zamuyi bayani ne akan wani Application wanda zai baka damar shirya hotonka yayi kyau na gaske.
wanda ba kada bukatar saka fitilu ko haske yayin daukar
hoto.
Menene Amfanin wannan Application din?
Da farko wannan App din halastacce ne, domin kuwa yana nan a cikin wajan dauko app na google Playsrore.
Kadan daga cikin amfani wannan App din yana matukar
saukaka maka wajan gyara hotunan ka tare da saka musu
launi me kyau.
A dan haka wannan App din yazo mana da wasu hanyoyi
mafi sauki da zamu na zaba muna gyara hotunan mu
domin sakawa a duk social media.
kyau da saukin wannan App din shine yasa muka kawo
muku shi, adon haka wannan app din yazo da abubuwa
masu yawa zaka iya daukowa ka duba domin jin dadi.
Amma wannan application din zai taimake ku sosai kuma zai burge ku. Zaka gane shi sosai idan ka kalli wannan videon.
Dan haka ina da tabbacin cewa wannan Application din zai burge ku. Domin dakko wannan babban Application din zaka ga gurin da aka rubuta download
Domin downloading dinsa
Domin kallon cikakken bayanin shi ka kalli wannan videon.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din.
Na gode.