Yanda zaka gyara wayarka da ta fada ruwa

 


Yanda zaka gyara wayarka da ta fada ruwa


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, ayau zamuyi muku bayani ne akan wani babban Application wanda zai baku damar gyara wayoyinku na hannu.


Ya sunan Application din?


Dafarko sunan wannan Application din shine (Ap). Wannan Application din zaka sane shi a play store kuma bashida nauyi kwata kwata, duka baifi 2 MB ba , a saukake akuyi downloading din sa.



Na tabbata da inka dakko wannan Application din zakaji dadinsa sosai.



Domin downloading dinsa


Download

Download

Download



Domin kallon cikakken bayanin shi ka kalli wannan videon.





Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-