Yanda zaka hada passport a wayarka
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.
Wannan wani Application ne
Sunansa (passport size photo Editor) wannan Application din mutane da yawa sun dauko shi domin yin amfani dashi, kaima kar ka bari a barka a baya.
Mene amfanin wannan Application din?
Wannan Application din zai baka damar hada karamin photo wanda ake kira da passport acikin dan kankanin lokaci, sannan zaka iya gyara photon domin yayi kyau sosai.
Bayan ka gama hada passport din zaka iya turawa kowa, misali makaranta, jami'a, gurin Aiki da sauransu. Dan haka na tabbata da wannan Application din zakuji dadin Amfani dashi
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.