Yanda zaka iya hada waka da wayarka

 

Yanda zaka iya kirkirar waka ko karatu da wayarka


Assalamu alaikum warahmatullah en uwa barkan mu da sake saduwa daku a yau a wani sabon video 

Kamar yanda zaku gani a title cewa yau insha Allah zamu kawomuku wani application neh wanda ze burge kowa a cikinku maana application daze gyaramuku sautinku 

Amfaninsa


Amfanin wannan application da muka kawomuku shi a yau shine ze baku dama ku iya record a wayoyin ku kamar kun shiga studio kun biya kudi zeyi iya bakin kokarinsa yaga ya tacemuku sautinku ta yanda ze baku dama kuyi duk abin da kuleso na waka ko karatu ko yabo cikin sauki.

Yanda ake amfani dashi 


Bayan kayi download din application din ka shiga cikinsa ya bude ze baka dama da zabi da zaka zabi kalar beat din da kakeso kayi amfani dashi daga nan zaka iya rubuta kalmomin abin da kakeson fada bayan nan kawai seka tsara preview zaka fara record din waka babu shan wahala

Tinatarwa

Ya kamata ace idan xakayi recordin waka da wannan application ka cika wasu sharuda

1 Kayi amfani headphone na waya
2 ka samu gun da babu jamaa
3 kana kusantar mic


Wannan sune kadan daga cikin bayanin wannan application ga wadanda sukeson su kara ganin cikakken bayanin Application din to ga videon nan anyi cikakken bayaninsa 


Idan wannan application ya burgeku kuma kuma shaawar kuyi download dinsa cikin sauki ku danna wannan kalma da take kasa.


Wannan shine karshe anan nake ce muku wassalam alaikum CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-