Yanda zaka rage shiga whatsApp da facebook


 

Yanda zaka rage shiga whatsApp da facebook


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, ayau zamuyi muku bayani ne akan wani babban Application wanda zai baku damar yin short cut na manyan Applications din da kake amfani dasu.


Ya sunan Application din?


Dafarko sunan wannan Application din shine (App tiles). Wannan Application din zai taimaka maka gurin Amfani da kowani Application a wayarka ba tare da kayi searching dinsa ba. Kuma wannan Application din bashi da nauyi kwata-kwata, baifi MB 5 ba, kuma sama da mutum dubu dari ne sukayi downloading dinsa.Na tabbata da inka dakko wannan Application din zakaji dadinsa sosai.Domin downloading dinsa


Download

Download

DownloadDomin kallon cikakken bayanin shi ka kalli wannan videon.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-