yanda zaka sawa hotonka Kala RGB
Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin.
A yau darasinmu ze duba wani babban App na gyaran hoto
wanda yana da matukar sauki da kuma aiki.
Hakika muna yawan bayanin ire iren wannan App din
amma wannan fa na musamman ne, domin saukin
koyonsa da kuma aikin da yake mai kyau ne ya saka
muke ta saurin muga mun kawo maku shi.
Menene amfanin wannan App din?
Duba da yanda duniya ta sanja taci gaba ta ayanzu ake
kafta hotuna tsakanin samari da yan mata kai harma
da tsofaffi, mukaga ya kamata mu kawo muku wannan
App din da dazaran ka dauk hoto cikin mintuna kadan
zaka gyara su ta hanyar saka musu duk wata kala da ka
ke so.
banasan na tsawaita a bayani nasan daga nan wannan
App din zakaji ya burgeka, domin nima na jima ina amfa
ni dashi.
Wani abun burgewa da wannan App din yake dashi
befi kai dannawa uku ko hudu ba zaka gama gyara
hotonka sannan kai Save dinsa cikin sauki, kaje cikin
wayarka ka dakko shi.
Na tabbata da inka dakko wannan Application din zakaji dadinsa sosai.
Domin downloading dinsa
Domin kallon cikakken bayanin shi ka kalli wannan videon.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin amafani da wannan app din(Photo Curves)
Wasalam Mun gode.