Min menu

Pages

latest

Yanda zaka tsaida duk wani abu da yake damunka a wayarka

 

Yanda zaka tsaida duk wani abu da yake damunka a wayarka


Assalamu alaikum yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, ayau zamuyi muku bayani ne akan wani babban Application wanda zai baku damar tsaida duk wani notifications masu takurawa wayoyinmu.


Ya sunan Application din?


Sunansa (spren). An kirkiri wannan Application dinne domin ya taimaka wa mutane gurin kashe duk wani Applications dasuke da takura, misali kamar whatsApp ko Messenger,twitter da sauransu.


Zaka iya amfani da wanna Application din domin tashe notification na groups dinka na whatsApp ta yadda in abokinka ya turo maka sako zaizo a notification amma in aka turo maka a group baza ka gani ba.


Bayan haka wannan Application din yana da abubuwa da yawa wanda na tabbata zasu burge ku.Domin downloading dinsa


Download

Download

DownloadDomin kallon cikakken bayanin shi ka kalli wannan videon.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode sosai.

reaction:

Comments