![]() |
Al-Yarmouk College
Kasa : Sudan
Nau-i : private
Courses : 5
Kirkira : 2009
Jerin kasa : null
Scholarship : Babu
Jerin Duniya : null
Yaren karatu : English
Takaitaccen Tarihi
Al-Yarmouk College of Medical Sciences/ كلية اليرموك الطبية/ Jami'ar koyon ilimin likitanci ta Al-Yarmouk*
An samar da ita a shekarar 2009 a ƙasar Sudan. Jami'a ce wadda take karantar da ilimi mabanbanta na ɓangaren likitanci irinsu Medicine, Medical lab science, Dentistry, Pharmacy da sauransu.
Jami'a ce mai inganci wadda hukumar ilimi ta Sudan da Najeriya suka amince da ita. Daga kafuwarta ta yaye likitoci da dama da a yanzu haka suna aiki a asibitocin Najeriya da sauran ƙasashe.
Jami'ar tana dauke da dalibai daga ƙasashe mabanbanta kamar Sudan, Egypt, Najeriya, Saudiyya, Yemen, Qatar, Iraq, Somalia da sauransu.
kwasa-kwasai da kudin makaranta
Sharudan Neman Admisiion
- Kammala secondry
- min-grade v.good
- E-Passport
- Transcrift
Kadan daga hotunan Cikin Makaranta
videon makaranta
Links na Tuntubar makaranta
facebook
instagram
Email
Tuntubemu Idan kana so a cikemaka ta Hannun Agent