Bayanin App me suna(text Art)

 

Bayanin App me suna(text Art)


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application wanda ya kamata ace muna amfani dashi.


Wannan wani Application ne?


sunan wannan App din (Text Art) wannan App din ya fito ne daga cikin google playstore wanda sannane ne kuma sama da dubban Mutane sun dauko shi kuma suna amfani dashi.


Menene aikin wannan App din?


Babban aikin wannan App din ze baka dama ka rubuta kayatattun sakonni, na abun burgewa ta hanyar sauya musu rubutu da tsaruka masu kyan gaske,wanda whtsp be bada dama wannan damar ba.

Ta wannan App din zaka iya saka rubutunka yayi yawo yanda kake so, sannan ka sauya masa kalar da kakeso kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.


Na tabbata da wannan Application din zai burge ku.


Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye bayan ka shigo nan kana danna inda nace ka danna, ze kaika cikin browser dinka ba tare da bata lokaci ba, ze nuna maka sunan App din, seka danna, kai tsaye ze bude maka google Playstore seka sauke a cikin wayarka


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan wannan App din ya burgeka.

wasalam na gode

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-