Min menu

Pages

latest

Duk duniya babu irin wannan Application din

 

Duk duniya babu irin wannan Application din


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.


Wannan wani Application ne


Sunansa (Qur'an University) wannan Application din mutane da yawa sun dauko shi domin yin amfani dashi, kaima kar ka bari a barka a baya, domin zai taimaka maka duniya da lahira.


Mene amfanin wannan Application din?


Wannan Application din shine zai baka damar yin karatin Alqurani mai girma ta yadda aka saukar dashi,domin acikin wannan application din zaa iya hada ka da malamai domin suna karantar da kai , kuma zaka iya biya musu akowani lokaci a kuma duk inda kake.


Acikin wannan Application din zaka iya sanin hukunci na tajweed, tafseer,tarjama da sauransu. Dan haka na tabbata da wannan Application din zai amfanar da kowa.


Na tabbata da wannan Application din zai burge ku.


Idan kana san downloading dinsa a Android


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Idan kana san downloading dinsa a Iphone

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

reaction:

Comments

1 comment
Post a Comment
  1. 🥳 YADDA AKE GANE MAKARYACI nan take ku kalli videon 👉 https://youtu.be/iuGpbRWpZNA

    ReplyDelete

Post a Comment