Labaran duniyar Technology

 

Labaran Technology Samsung sun sanar da ribar da suka samu ta tsakiyar wannan shekararKamfanin yace ya samu ribar da ta wuce dollar billion 58 a tsakiyar wannan shekarar sakamakon hauhawar da kamfanin ya samu a wannan shekarar.


Tsohon shugaban kasar Amurica ya kirkiri twitter 


Sakamakon matsalolin da tsohon shugaban kasar amurika ya samu da manyan kamfanonin sada zumunta irinsu facebook da twitter hakan yasa ya kirkiri sabon charting dinsa mai suna (GETTR).


Amma anyi hacking din platform din a ranar da za'ayi lunching dinsa.Kamfanin Microsoft sun fito da window 11Ranar Alhamis 24 ga watan jun 2021 kamfanin microsoft suka fitar da window 11. Yazo da abubuwa masu matukar amfani wanda babu su a window 10 sannan sunyi masa designing mai kyau sosai wanda zai burge mutane.


Shin acikinmu akwai wanda ya fara Amfani da Windows 11?


Daga nake ce mana wassalamu Alaikum warahmatullah. Mungode


CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-