Yanda zaka cire kowani background a photo

 


Yanda zaka cire kowani background a photo


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani.


Wannan wani Application ne?


sunan wannan App din (Remove BG) wannan App din

ya fito ne daga cikin google playstore wanda sannane 

ne kuma sama da dubban Mutane sun dauko shi kuma

suna amfani dashi.


Menene aikin wannan App din?


Babban aikin wannan App din ze baka dama ka sanja

duk wani background da yake a jikinsa domin ka saka

masa mafi kyau wanda ze fi dacewa da shi kuma ya 

burgeka sosai, hakika ze baka background masu kyau

sosai domin sauya. ta inda idan ka dauki hoto a waje 

mara kyau sosai zaka iya maida hoton a waje mai kyau

irisu bayan ruwa ko cikin daji ko kuma ka saka kowace

kalar da taimaka.


wannan App din yana da abubuwa da dama wanda nasa

n dan uwa idan ya dauko shi ze duba, domin banasan 

matsawa wajan bayani.


kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.


Na tabbata da wannan Application din zai burge ku.


Idan kana san downloading dinsa na Android


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Idan kana san downloading dinsa na Iphone

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.

Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.

Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.

Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye bayan ka shigo nan kana dannan inda nace ka danna, ze kaika cikin browser dinka ba tare da bata lokaci ba, ze nuna maka sunan App din, seka danna, kai tsaye ze bude maka google Playstore seka sauke a cikin wayarka


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-