Min menu

Pages

latest

Yanda zaka gano sunan kowacce kalar waka

 

Yanda zaka nemo sunan kowacce kalar waka cikin sauki


Assalamu alaikum en uwa barkanmu da sake saduwa daku kamar yanda kuka gani ayau zamuyi bayani neh akan wani application me matukar muhimmanci wanda ze saukakak mana rayuwa wato shazam


Amfanin sa

wato amfanin shi wannan application shine ze iya sauraron kowacce kalar waka a duniya ko kuma karatun alqurani seya fadamaka sunan mawakin da kuma wakar ko kuma ya fadamaka sunan malamin da surar da yake karanta wa application neh wanda ze matukar saukaka mana rayuwar muh ta hanyar yi mana search cikin sauqi Yanda ake amfani dashi a

abume matukar sauqi application din kwata kwata bashi da wahala abin da zakayi kawai karami ne bayan ka dauko shi sannnan ka dan bashi izuninnikan da yake bukata a tsakiyar sa akwai wata er alams kana dannata ze saurara sannan ze kawomaka sunan.

wannnan video ne daz e maka bayanin yanda ake amfani dashi 


idan ya burgeka kuma kana shawaawar kayi download dinsa cikin sauqi ka danna wannan kalmar ta kasa me alamar ruwan omo.

Download

Download

Download

Download

Downloadyauwa wannan shine karshe mungode

reaction:

Comments