Yanda zaka hada sitika ta biki da ta barka da sallah
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.
Wannan wani Application ne?
Sunansa (Greeting Island) wannan Application din mutane da yawa sun dauko shi domin yin amfani dashi, kaima kar ka bari a barka a baya, domin zai taimaka sosai a wayarka.
Mene amfanin wannan Application din?
Wannan Application din shine zai baka damar yin kowace kalar sticker ta biki ce ko graduation, sauka, suna, birthday da sauransu, duka zaka iya yi a wannan Application din. Kuma bashi da wahala kwata-kwata, a saukake zakuyi amfani dashi.
Na tabbata da wannan Application din zai burge ku.
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.