Yanda zaka kalli kowacce tasha ( Wasanni da Films)

 


Yanda zaka kalli kowacce tasha ( Wasanni da Films)


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani mai suna a sama, wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.


Wannan wani Application ne


Sunansa (Yacine Tv) wannan Application din mutane da yawa sun dauko shi domin yin amfani dashi, kaima kar ka bari a barka a baya.


Mene amfanin wannan Application din?


Kasancewar mafiya yawan samari na zamani suna matukar sha'awar kalle kalle na abubuwan da duniya 

take tashe akansu yasa muka kawo muku wannan

App din me suna a sama, abubuwan da wannan App

din zai taimaka maka wajan nishadantarwa, sun hada

da kallan irinsu kowanne wasan kwallon kafa da ake

da kuma wanda akai a baya da wasan kwallon kwando

da duk tashoshin labarai dana fina finai da sauransu.


Dalilin kawo wannan app din, sau da yawa wataran zaka

samu kanka bakasan zuwa gidan kallo ko kuma kana kan

hanya zuwa wani garin koma bakada halin zuwa inda zakaga wannan wasan, to wannan App din ya zomana

da Albishir na zamu iya biyan dukkan wannan bukatun 

na morewa da kalle kalle kyauta wanda a baya seda kudinka.


kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.


Na tabbata da wannan Application din zai burge ku.


Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye bayan ka shigo nan kana dannan inda nace ka danna, ze kaika cikin browser dinka ba tare da bata lokaci ba, ze nuna maka sunan App din, seka danna, sannan kayi kasa kadan zakaga wani rubutun larabci an saka shi da launin baki kana dannawa ze kawo maka wasu rubutu kada

ka damu ka danna "ok" kai tsaye zeyi download seka bude shi a cikin Browser dinka a wajan download. daga nan sekai install ka fara amfani dashi


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

Comments



Font Size
+
16
-
lines height
+
2
-