Yanda zaka nemo kowani Application cikin sauki
Assalamu alaikum en uwa barkanmu da sake saduwa a wannan sabon darasin Kamar yadda muka saba a duk lokutan da maka samu
sabbin Application mukan kawo maku su da batare da bata lokaci ba a wannnan channel din.
Adon haka a wannan darasin mun zo muku da wani
Application me matuy kyau tare da kuma fa'ida.
Dalilin kawo wannan App din saboda mu samar muku sauki yayin amfani da wayarku ta hannu domin kuwa ita waya kusan itace babbar abokiyar rayuwarmu,kaga kuwan dole muna samun duk abinda ze temaka mata domin muma mu sami sauki.
Fikirar wannan App din itace idan misali kanada app da dama cikin wayarka, kuma kana gaggawa ka bude wannan App din yakan yimaka wahalar nema wataran.
To wannan App din ze taimaka maka wajan ka bawa kowani App umarni ya bude a cikin gaggawa ta hanya me matukar burgewa.
Yanda ake amfani dashi
abu me matukar sauqi application din kwata kwata bashi da wahala abin da zakayi kawai karami ne bayan ka dauko shi sannnan ka dan bashi izuninnikan da yake bukata a tsakiyar sa akwai wata er alams kana dannata ze ce maka ka zana kowani Umarni da kanka.
idan ya burgeka kuma kana shawaawar kayi download dinsa cikin sauqi ka danna wannan kalmar ta kasa me alamar ruwan omo
Mun gode