Min menu

Pages

latest

Yanda zakana ganin duk abinda yake faruwa a gidanka ko kasuwarka


 

Yanda zakana ganin duk abinda yake faruwa a gidanka ko kasuwarka


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani mai suna (Athome camera) a sama, wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.


Wannan wani Application ne


Sunansa (Athome Camera) wannan Application din mutane da yawa sun dauko shi domin yin amfani dashi, kaima kar ka bari a barka a baya.


Mene amfanin wannan Application din?


Wannan Application din zai baka damar duk abinda yake faruwa agidanka ko kasuwarka. Domin wannan Application din zai taimaka muku gurin kama barayin shago ko kuma masuyin kidnapping.


Hanyar da zaka hada su

Hanya ce mai sauki wacce na tabbatar da kowa zai iya, domin ganin cikakken videon 
kuma wannan Application din bashi da wuyar Amfani, acikin sauki zakayi amfani dashi.


Na tabbata da wannan Application din zai burge ku.


Idan kana san downloading dinsa wanda zai zama camera


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan

Domin Downloading din wanda zai zama Tv ko abin kallo(Remote)

Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanasa.


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,

Wassalamu Alaikum

Mungode.

reaction:

Comments