Gyaran hoto
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.
Wannan wani Application ne?
Sunan wannan Applicatio din (photo curve) wannan Applicatio din mutane da dama suna amfani dashi kuma suna yabawa wannan App din.
Dalilin kawo wannan App din shine saukin dakkowa da rashin nauyi sannan ga inganci wajan amfani.
Photo Curve Application ne wanda ze baka kayan gyaran hoto wadatatta wanda zaka maida hotonka duk kalar da kakeso cikin sauki sannan cikin dan karamin lokaci.hakika wannan App din kana bude cikinsa zakaga yazo da wasu abubuwan burge da kaloli daban daban cikin tsari da ban sha'awa ta yanda ze bawa me amfani damar aiki cikin nishadi da walwala.
Manyan ayyukan wannan Apo din zakaga wataran mutum ya dauki hoto amma kalar wajan batamasa ko kuma kaga beso hoton ya tsaya haka ko kuma zakaga wani yana kasuwanci online ta hanyar saka hotunan kayan sayarwarsa kaga anan dole seya gyaran hoton ya futa da kyau ta yanda masu saye ze dau hankalinsu.
Adan haka wannan App din ya zo maka da dukkan wannan
damar makin kawai kai aikink a ka shiga cikinsa don koyon
yanda ake amfani dashi cikin sauki
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.
Comments
Post a Comment