Kallon film da saukeshi kyauta kamar a youtube
A yau darasinmu ze karkata akalarsa kan wani Application wanda mun tabbatar da cewa kaso mai yawa na ma'abota wannan shafin zasu soshi kuma zasuyi amfani dashi.
Kasancewar mafiya yawan mutane na kallan fina finai ko kuma suka sauke fina finan domin nishadi da kuma karuwa ta wayewar zamani mukaga ya dace mu kawo muku wannan App din wanda ya kunshi dukkan wani film da akai ko akeyinsa a shekarar nan.
Hakika wannan App din yazo da kalolin abubuwa da dama wanda zasu burge me amfani dashi, wannan abubuwan sun hada da kama.
Saukin sauke film da wuri, sannan clear, sannan duk na'uin kalar film din da kakeso,kama daga film din Dambe,wasanni,barkwanci,yaki,horror film, da kuma fina finan 2021.
Wani abun burgewa da wannan App din halastacce ne domin kuwa yana nan a cikin wajan aje App na Playstore.
Na tabbata da wannan Application din zai burge ku.
Idan kana san downloading dinsa
Kuma ya kamata yan uwa mu karfafa binkice domin akwai abubuwa na zamani wanda ya kamata ace kowannenmu ya sansu, domin a kullum duniya tana kara samun cigaba ne, ta hakane zamu gyara kasuwancin mu, kuma mu samu sababbin hanyoyin samun kudi a Internet, Muna fatan mutanenmu zasu farga daga baccin da mukeyi.
Sannan Yawancin wadanda Applications din zaku iya samunsu a playstore, muna fatan idan kana da wani karin bayani ko kuma tambaya, zaka iya yinta a kasan wannan post din, agurin comment.
Daga karshe muna fatan zakayi sharing din wannan posting din domin yan uwa suma su gani su amfana.
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan ze kaika inda zaka dakko wannan Application din sekai install
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.