Shin wayarka Ruwa ze mata illa?

 

Shin wayarka Ruwa ze mata illa?


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.
Mene amfanin wannan Application din?


sunan wannan Application din ( Water resistant)

a halin yanzu anyo wayoyi masu yawa wanda tabawar Ruwa baya musu komai, wasu kuma tabawar Ruwa yakan

yimusu tasiri sosai har takai ga ya lalata su. wanda zakaga wasu kamfanunuwan suna rubuta rubutun karya akana hakan. Adan haka da wannan App din zaka gane shin wayarka tana daga cikin wadanni nau'inkan waya? shin tana amsar ruwa ko kuwa bata amsa.Na tabbata da wannan Application din zai burge ku.


Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanansa


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Mun gode

CommentsFont Size
+
16
-
lines height
+
2
-