Yanda zaka gane lafiyar screen dinka
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.
Wannan wani Application ne?
A wasu lokutan mukanyi nishadi, har ta kai munso mu tsokani abokanmu ta hanyar tsoratar dasu domin nishadi
saboda da zaran ka saka wa mutum wannan App din a waya kawai zaka iya amfani dashi ta hanyar da muka koya
kaga glass din wayar mutum tamkar ya fashe.
hanya ta biyu wataran masu gyaran waya gurbatattu sukan
saka maka wannan app din a waya suyi amfani dashi ta hanyar su fada maka cewa wayarka screen ya lalace seka biya wasu kudade za'a gyara maka,adan haka idan kasan wannan abun haka bazata faru akanka ba ko kuma idan kaga hakan ta faru zaka iya ganewa kai tsaye
Na tabbata da wannan Application din zai burge ku.
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.
DOLE NE RAYUWARKU TA CANZA (daga talaka zuwa ga mai kudi)
ReplyDeleteku kalli videon : 👉 https://youtu.be/ULYTlGDkhbU