Yanda zaka gano wayarka da ta bace ta hanyar Fito
Awani lokacin zakaga muna kawo wasu App wanda zaka gano wayarka da ta bata amma zakaga Mutane sunata korafin cewa wani yayi nauyi wani be dauku ba, adon haka a wannan bidiyon mukazo muku da wannan App din wanda yake da saukin dakkowa kuma yanada dadin amfani sannan beda nauyi akan wayarmu.
Babban dalilin kawo wannnan App din
kasancewa mutane na yawan yards wayarsu ta hanyar manta inda suka aje ta ko kuma a dauke ta a wajab wani taro ko makamancin hakan, don haka mukazo muku da wannan App din da ze taimaka wajan gano wayarka idan ta bace a dai dai lokacin kafin a watse daga wajan, ta hanyar yi mata FITO idan ka saka mata wannan App din kana mata fito kai tsaye zakaga wayar ta fara kara wata ringing koda kuwa babu sim card a cikinta kawai abunda ake da bukata ka saka wannan App din kamar yadda muka koyar a bidiyonmu.
Hakika wannan App din yazo da kalolin abubuwa da dama wanda zasu burge me amfani dashi.
Wani abun burgewa da wannan App din halastacce ne domin kuwa yana nan a cikin wajan aje App na Playstore.
Na tabbata da wannan Application din zai burge ku.
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan ze kaika inda zaka dakko wannan Application din sekai install
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.