Yanda zaka gyara screen na wayarka
Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.
Wannan wani Application ne?
Sunan wannan Application din () mutane da yawa sun dakko sa domin yana da abubuwan mamaki, amfaninsa shine zai baka dama kayi amfani da wayarka koda screen dinta ya lallace, kuma zaka iya amfani dashi domin gano duk wani Application da kake so ka gano da wuri. Dan haka na tabbata da wannan Application din zai burge ku sosai.
Idan kana san downloading dinsa
Yanda zakayi downloading din wannan babban Application
Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din
Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .
Ina fatan zakuji dadin wannan Application din,
Wassalamu Alaikum
Mungode.