Min menu

Pages

latest

 

Yanda zaka kama barawon wayarka


Assalamu alaikum warahmatullah, yan uwa barkanmu da sake saduwa daku a wannan sabon darasin, a yau zamuyi bayani ne akan wani babban Application mai matukar amfani wanda nasan zai taimaka muku sosai a wayoyinku na hannu.
Mene amfanin wannan Application din?


sunan wannan Application din (4 in 1), An kirkiro wannnan Application dinne domin taimakawa mutane. Wannan Application din yana abubuwa da yawa misali, voice recording, call recording, screen recording, camera recorder, duk zaka iya yin wadannan Abubwan a wayarka domin kama wanda yake yi maka bincike a waya da kuma wanda ya satar maka wayarkaNa tabbata da wannan Application din zai burge ku.


Idan kana san downloading dinsa 


Danna Nan

Danna Nan

Danna Nan


Yanda zakayi downloading din wannan babban Application 


Kai tsaye zaka danna gurin da nace maka ka danna ma'ana (Danna Nan), bayan ka danna kai tsaye zai kaika play store , A nanne zaka ga komai na wannan Application din : Adadun mutanen da sukayi downloads dinsa da Nauyinsa da kuma dukkan bayanansa


Kai tsaye zaka danna Install shikken nan zaka fara Amfani da shi , na tabbata da zakaji dadin wannan Application .


Mun gode

reaction:

Comments